Home › Ringtones › Komai Da Lokaci (feat. Auta mg Boy) - Kawu Dan Sarki

Komai Da Lokaci (feat. Auta mg Boy) - Kawu Dan Sarki

free ringtone for iPhone & Android phones

@Leon
680
11 Sec
Top 100 Free Fire Ringtones
Top 100 Black Desert Ringtones
Top 100 League of Legends Ringtones

Similar ringtones:

30
@Nora
181
A MG Boy record Allah, alhamdulilahi Allah Allah, alhamdulilahi Allah Alhamdulilahi Allah Eh mana Allah, alhamdulilahi Alhamdulilahi Allah Allah duk abunda zan samu nai imani kai kake bani Allah Duka ci na, da abunda zan sha hada sutura nai godiya gun ka Allah Haka nan wata rana zan tashi banda ko sisi wanan hikima ce ga Allah Allah kafi mu tausan mu (Allah) Ka jikan iyayen mu (Allah) Ka hada abokan mu (Allah) In tamu tazo kasa rahamarka ta lulube mu gaba daya Allah, alhamdulilahi (Allah) Alhamdulilahi (Allah) Alhamdulilahi (Allah) Alhamdulilahi (Allah) Alhamdulilahi (Allah) Alhamdulilahi (Allah) Alhamdulilahi Allah Duniya makaranta ce mutanen mu Wani na nema wani gashi ya samu Wani sai yayai faskare yake samu Wani na ofis zaune yake samu Wani ko sai yayai tuki yake samu Ga wani shi sai roka yake samu Mu gashi a waka ne muke samu A hakan wasu kuma suke ta kyamar mu In suka gane mu su dinga kyarar mu Allan da yayi ku shine yayi mu Toh ku dinga tinawa kaddarar kowa Allah shine yasan gaibu Allah, alhamdulilahi (Allah) Alhamdulilahi (Allah) Alhamdulilahi (Allah) Alhamdulilahi Alhamdulilahi Duk abunda kakeyi kaso masoyonka dan shine sabo na alkairi Shi ko makiyi wanan masheki ne karka sake ka mai rikon sirri Ka yarda da Allah shi yake yi komai yunwa sai kaci garri Abunda ka samu shine naka Rabonka bazai wuce ka Ka kama ubangijin ka Shine mai daukakar ka In dai duniya ce gamu cikin ta munata labari Kadan da kadan sai ta shude kasar nan sai tazama tarihi Ka aikata alkairi a yau goben ka tayo kyau tsarkake ruhi Ka bar munafurci Kar kayo sata Kar kayo caca Kar kayo shirka Kar kayo gulma Karka fara ha'inci Babu zanba Ba zama da zalunci Hakkin kowa sauke a kanka ka huta Fuskanci ubangiji, ka nemi albarka Salamun'aiki ya umma mamana mai sani kan hanya Inda nai yi kure kina kirana ki min gyra, gyra na tarbiya Umma na gode kinyi min komai Allah yayi miki sakaiya Babana kaine duniya ta Idan nayi waka sai ka yaba ta Ka samin albarka ina alfahar da iyaye na masoya ne Allah, alhamdulilahi naga iyaye na a duniya Wani tunda yazo bai san iyayen shi ba Domin basu raye Allah ka jikansu ka gafarta Alhamdulilahi Allah
15
@Desislava
1615
(Ku zauna, ku zauna) (A MG Boy Records) Alo, alo Alo, alo Ayyah, kece daya (eh mana) Kina nan, kina nan Kina nan a zuciyata Kina nan, kina nan Kina nan a duniya ta In zanyi aure, kece tilo gida na Kece kudi na Kece abin marmari na Kece ruwa na Kece dai armashi na Ban da komai, ban da kowa ke kike kore kishi na Kyakkyawa Kece kyakkyawa (ke nake so) Kyakkyawa Yarinya kyakkyawa (ke nake so) Kyakkyawa Kece kyakkyawa (ke nake so) Kyakkyawa Yarinya kyakkyawa (ke nake so) In dai a kan ki ne komai kin san zanyi shi In dai zan faranta ran ki, zan ci koda bashi Aikin karfi nayi, ko zai tsaya numfashi Ko duka zana ci, gare ki zan kai toshi A kauna na tsunduma Nake jure tsangwama Ina son ki an gama Zan ci koda kwadon rama Fito nayi sallama Wa juna mu runguma Indai kin tashi lafiya Toh ina jin farin ciki Na so ki, kema kin so ni Na ba ki, kema kin bani Ni banda abinda zan baki yanmata Ammah zan baki farin ciki cikin kwallata Cikin kwallata Kyakkyawa Kece kyakkyawa (ke nake so) Kyakkyawa Yarinya kyakkyawa (ke nake so) Kyakkyawa Kece kyakkyawa (ke nake so) Kyakkyawa Yarinya kyakkyawa (ke nake so) Ke kika fada da bakin ki Kika nuna da hannun ki Nayi murnar zuwan naki Je ki na tsaya a bayan ki (Ina ji fa) (Ni fa ba mota zan siya ba) Watarana sai labari Sai labari Watarana sai labari Labari Ke nake so kyakkyawa
MORE...[+]
Top 100 Minecraft Ringtones
Top 100 PUBG Ringtones
Top 100 Roblox Ringtones
Top 100 Genshin Impact Ringtones
Top 100 World of Warcraft Ringtones

More ringtones from Kawu Dan Sarki:

30
@Alyona
1394
Mahamud Ng On The Beat Ah ligi ligi Ah ligi ligi Nima Ah Fara fara Ah fara fara kaima Kiji Kiji so kayi muna Tsani ayi ayi Toh aure ka Kau To kauda fushi fushi To shi ad dai dai Dan na dashi dishi Wannan ya Kau dai Ah ligi ligi kauna bama rowa Ligi Ligi Ga Wasa nan yazo Ligi Ligi Kauna ta Kida Haiba Jigi jigi Kan kayi Nima Nazo Haka Ciki kauna ce ta ka duka Dari Dari kan tayi nayo gammo Ah Ligi Ligi Wasa ya fara Nai Damarar jure duka Wata tafiyar Sai an tura Azara Neman mai bukka Gal Gala Gasta Nai Nima Aje Gwandala Ah siya Nima Ga can kuma romo Dan Ligidi Na Samo To bani na lasa Kunne na Ya Mosta Garin Budus na busa Ga siya mini masa Ah Baki Baikiya baikiya mosta ba Ah nema Ai kaima Ah tauraro haka bai ki ya has kaba Wal Haska dai kaima Nai hange nai duba Bar zancen Yan Gulama Dau Lemo Ga Gwaiba Ai gashi naci Nima To Ligi Ligi Wasan yara Toh Ligi Ligi Wasan manya Toh Ligi Ligi Ban Ganeba Toh Ligi Ligi Bari ni Nayi ta can Ah Ligi Ligi Ligi Layyo Layyo Ah Ligi Ligi Ga Kura Ta Taso Sa nagi nagi nagi waiyo waiyo Ah Kaki Kaki Ga bara kuma anyo Ga Gwanin Wani Yazo Burbushi yafi kanzo Ligi Ligi Sai muyi wasane Ligi Ligi Ga Wasa yayi dare Muyi Muyi Sai Muyi Zancene Gani Gani Gane Gwani Anyi Gwane Daya Daya Bani barin lamba Duka Daya Kyale Batun Yan Duba Zama Daya Dan Muyi Soyayya Haba Haba Ga zance na Yazo Yaba yaba Kalli fure nan ya stiro Toh Ligi Ligi Wasan yara Toh Ligi Ligi Wasan manya Toh Ligi Ligi Ban Ganeba Toh Ligi Ligi Bari ni Nayi ta can Waka Sai Tai Dango Mus ab Mix Salon Tura tai bango Ta kuryata na hango Toh Ligi Ligi Bari Ni Nayi Ta Can
MORE...[+]

Set Komai Da Lokaci (feat. Auta mg Boy) ringtone on an Android Phone:

1. Select Download Ringtone button above.
2. Go to Settings app.
3. Select Sounds & Vibration.
4. Select Phone ringtone.
5. Select Ringtone from Internal Storage.
6. Click the Apply button.
So after only a few basic steps, you have successfully done the default ringtone on your phone running Android operating system with the pop songs you want.



Set Komai Da Lokaci (feat. Auta mg Boy) ringtone for your iPhone:

1. Select Download M4R for iPhone button above and save to your PC or Mac.
2. Connect your iPhone to your PC or Mac via its charging cable.
3. Launch iTunes and drag the .m4r to the Tones folder (Under "On My Device").
Hopefully, the guides for configuring ringtones for iPhones and Android phones will make it simple for you to replace the uninteresting default sounds on your phone with your own personal favorites.



Browse 5,000,000+ free ringtones by categories:

Thanks for letting us know
Your feedback is important in helping us keep the 1Ringtone community safe.
Close

X

#1 Ringtone App - top ringtones for free!

logo
Login with Google Login with Facebook

By joining, you agree to Terms of Service & Privacy Policy.

Upload a ringtone

You can upload MP3, WAV, M4A, OGG, M4R, ACC format files.

By selecting 'Upload' you are representing that this item is not obscene and does not otherwise violate Terms of Service, and that you own all copyrights to this item or have express permission from the copyright owner(s) to upload it.

Before uploading, please read our Privacy.